iqna

IQNA

surorin Makkah
Surorin Kur’ani  (20)
Daya daga cikin labaran da aka ambata a cikin Alkur’ani mai girma, shi ne labarin Annabi Musa (AS). Suratun Taha daya ce daga cikin surorin da suka shafi Annabi Musa (AS), a cikin wannan surar za a iya ganin irin gudanarwa da jagorancin wannan annabin Allah, musamman lokacin fuskantar Fir'auna.
Lambar Labari: 3487588    Ranar Watsawa : 2022/07/24